Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bayan Wata Gobara ‘Yan Kasuwar Kwamfuta Sun Bukaci Gudunmawa Daga Gwamnatin Najeriya

Bayan Wata Gobara ‘Yan Kasuwar Kwamfuta Sun Bukaci Gudunmawa Daga Gwamnatin Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:13 0:00

‘Yan kasuwar kwamfuta da litattafai da ta yi gobara a makon jiya a Maiduguri, babban birnin jihar Borno a Najeriya, sun yi kira ga gwamnati da ta kai masu dauki domin farfado da sana’o’in su.

XS
SM
MD
LG