Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bikin Sallah A Sansanin 'Yan Gudun Hijira


'Yan gudun hijira.

Hukumar bada agajin gaggawa ta NEMA tana kokarin ganin ba'a manta da yan gudun hijira a bikin karamar Sallah ba

Yayinda al'ummar Musulmi ke shirye shiryen bikin Sallah karama, hukumar bada agjin gaggawa ta NEMA tana kokarin ganin, suma yan gudun hijira ba'a mance da su ba.

Kamar sauran jama'a, 'yan gudu hijira wadanda suke zaune a sansanonin yan gudun hijira a sakamakon hare haren 'yan Boko Haram, suma suna shirye shiryen yin bikin Sallah.

Wata yarinya mai suna Fadila Mohammed wadda take zaune a irin wadannan sansanin ta fadawa wakilin sashen Hausa Ibrahim Abdulaziz cewa, da so samu ne, sun fi son su yi Sallah a garuruwansu.

To amma hukumar NEMA tana shire shiryen ganin suma 'yan gudun hijira sun ci moriyar Sallah kamar sauran jama'a.

Jami'in dake kula da sansanonin yan gudun hijira a jihar Adamawa, Alhaji Sa'adu Bello yace hukumar NEMA ta yi tanadin kayayyakin abinci dana Salla wa yan gudun hijira , musamman yara.

'Yan Gudun Hijira Da Bikin Sallah - 3'42"
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:45 0:00

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG