Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Biyan Kudin Fansa Ga 'Yan bindiga Na Mayar Da Hannun Agogo Baya - Lai Mohammed


Biyan Kudin Fansa Ga 'Yan bindiga Na Mayar Da Hannun Agogo Baya - Lai Mohammed
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:24 0:00

Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed ya ce har yanzu Gwamnatin Tarayya ba ta son mutane su rika biyan ‘yan bindiga kudin fansa.

Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed ya ce har yanzu Gwamnatin Tarayya ba ta son mutane su rika biyan ‘yan bindiga kudin fansa. Ministan wanda ya sanar da hakan a hira da Grace Oyenubi a Washington, ya kuma ce gwamnatin tarayya ta yarda da cewa Shugaban kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya mutu.
XS
SM
MD
LG