Accessibility links

Buhari Na Dab Da Rattabawa Kasafin Kudin 2018 Hannu


Shugaba Muhammadu Buhari

A wata sanarwar da mai ba Shugaba Buhari shawara akan harkokin yada labarai, Femi Adesina ya fitar, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai rattaba hannu a kasafin kudin shekarar 2018 nan ba da jimawa ba.

Shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Danjuma Goje ya fadi dalilan jinkirin da aka samu, inda ya ce ministoci da yawa ba su je suka kare ma'aikatansu ba har sai da shugaban kasa ya tsawata musu.


Daga wannan kasafin dai ma'aikata a Najeriya na sa ran karin albashi zuwa watan Disamba, duk da cewa hakan bai zama lallai ba.Shugaban kungiyar kwadago ta NLC ya ce tashin farashin muhimman lamura na rayuwa na haddasa radadi ga ma'aikata.
.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:38 0:00


Facebook Forum

An Yi Jana’izar Idriss Deby Yayin Da Makomar Chadi Ke Cike Da Rashin Tabbas
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:38 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Yadda Aka Kashe Sojojin Najeriya 11 A Jihar Benue Da Ke Arewacin Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Wani Sirri Da Tsohon Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou Ya Fadawa ‘Sarki Sanusi II’
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:23 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG