Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Buhari Ya Aike Da Sakon Sabuwar Shekara.


Shugaban Buhari na Najeriya.
Shugaban Buhari na Najeriya.

Shugaban a wani hira da yayi yace, wadanda suka cewa "sun gaji da gafara sa" su kara hakuri kadan.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gayawa masu cewa "sun gaji da gafara sa, basu ga kaho ba" cewa da yardar Allah zuwa tsakiyar shekara zasu ga shanun da kaho.

Shugaban yayi amfani da damar wajen jinjinawa mayakan Najeriya domin kama dajin Sambisa daga hanun mayakan Boko Haram.

Haka nan kuma yayi kira ga sauran kungiyoyi masu neman tada kayar baya, cewa su rungumi akidar zaman lafiya.

Ga karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:54 0:00

XS
SM
MD
LG