Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Shugaban Najeriya yayin wata ziyara da ya kai Burtaniya.

Buhari Ya Taya Boris Johnson Murnar Zama Firai Ministan Birtaniya

Cikin sanarwar shugaba Buhari ya kara da cewa, Najeriya za ta ci gaba da mutanta dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu, "ba tare da yin la’akari da wanda yake shugabanci ba."

Shugaban Najeriya yayin wata ziyara da ya kai Burtaniya. Photo: Reuters

Cikin sanarwar shugaba Buhari ya kara da cewa, Najeriya za ta ci gaba da mutanta dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu, "ba tare da yin la’akari da wanda yake shugabanci ba."

XS
SM
MD
LG