Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

China Ta Bai Wa Makwabtanta Haushi Yayin Da Ta Yi Gagarumin Atusayen Sojin Ruwa Ta Ba Ta Taba Yin Irinsa Ba

China Ta Bai Wa Makwabtanta Haushi Yayin Da Ta Yi Gagarumin Atusayen Sojin Ruwa Ta Ba Ta Taba Yin Irinsa Ba
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:01 0:00

A ranar Alhamis, kafar yada labarai ta kasar China, ta ruwaito cewa wannan atusayen ya kunshi jami’ai sama da dubu goma, da jiragen yakin sama guda 76, da gungun jiragen ruwa 48 har da masu tafiya a karkashin teku.

XS
SM
MD
LG