Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya - An Zargi Sarkin Muri Da Yunkurin Filin Wani Makiyayi, Kashi na Daya, Satumba 04, 2021


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Makiyayi kuma manomi Mallam Sani Salihu, ya ce ya mallaki babbar gona ko makeken fili da ya saya a can SIBRE, amma bayan shekaru 29 ya ce wasu sun kulla ma sa sharri har Mai Martaba Sarkin Muri Alhaji Abbas Tafida, ya ce ya tashi daga filin. Saurari korafin Mallam Sani:

Ciki Da Gaskiya - An Zargi Sarkin Muri Da Yunkurin Kwace Filin Wani Makiyayi
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:07 0:00


XS
SM
MD
LG