Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya - Batun Zargin Karkatar Da Naira Biliyan 52 a Jihar Katsina (Kashi Na Uku) Agusta 24, 2020


Sarfilu Hashim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya ya shiga jihar Katsina don bin diddigin zargin da dan asalin jihar, Alhaji Mahdi Shehu ya yi ta kafafen yada labaru daban-daban na Najeriya ga gwamnatin jihar Katsina da gwamnan ta Aminu Bello Masari.

A wannan makon zamu ji missalai da Alhaji Mahdi ya kawo na yadda aka fitar da wadannan kudade. Haka kuma mun ji martanin gwamnatin Katsina da aka zarga. A yi sauraro lafiya.

Ciki Da Gaskiya - Batun Zargin Karkatar Da Naira Biliyan 52 a Jihar Katsina (Kashi Na Uku) Agusta 24, 2020
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:12 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG