Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya - DPO a Bauchi Ya Kashe Matasa Biyu Don Sun Saci Kaji (Kashi Na Daya) Agusta 31, 2020


Sarfilu Hashiim Gumel

A shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon mun fara duba batun zargin DPO Baba Ali Mohammed na 'yan sanda ofishin Bauchi Central da laifin kasha wasu matasa biyu da raunata na ukun.

Haka kuma za ku ji yadda 'yan sandan su ka kai gawar daya daga cikin matasan mai suna Babangida Kamfala gida wajen iyayen sa don jana'iza.

Matashi na biyu kuma a asibiti ya mutu daga bisani, inda a karshe 'yan sandan su ka watsar da daya daga matasan a anguwar su bayan karya ma sa sawu da dukan sa da tabarya.

Ayi sauraro lafiya.

Ciki Da Gaskiya - DPO a Bauchi Ya Kashe Matasa Biyu Don Sun Saci Kaji (Kashi Na Daya) Agusta 31, 2020
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:46 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG