Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya - Rushe Kasuwar Mpape Ya Haifar Da Mummunar Asara, Kashi na Biyu - Oktoba 11, 2021


Sarfilu Hashiim Gumel

A makon ya gabata ne muka fara kawo muku wannan batu na rusa tsohuwar kasuwar Mpape dake Abuja, lamarin da ya yi sanadiyar asarar miliyoyin Naira ga ‘yan kasuwar.

Duk da yake mun ji daga bakin shugabannin kasuwar irin halin da aka jefa ‘yan kasuwar, kafin mu leka ofishin ministan birnin Abuja, zamu fara ne da jin ta bakin wasu kananan ‘yan kasuwar a wannan shiri na biyu kuma na karshe.

A yi sauraro lafiya:

Ciki Da Gaskiya - Rushe Kasuwar Mpape Ya Haifar Da Mummunar Asara, Kashi na Biyu - 11'26"
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:26 0:00


XS
SM
MD
LG