Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Korafin Wasu Ma’aikatan Cibiyar Gyaran Dabi’a Ta Nakasassu Ta Abuja A Bwari, Kashi Na Biyu, Mayu 15, 2023


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Biyar daga ma’aikatan da a ka kafa cibiyar gyaran dabi’a ta nakasassu a birnin Abuja, da ke koyar da sana’o’i sun tunkari shiri nan, su ka ce an kore su daga aiki ba bisa ka’ida ba da kuma hana su albashin watanni da dama.

Ma’aikatan sun ce ba kawai korafin su kora ko rashin samun albashi ba ne, a’a sun a zargin shugaban cibiyar da cin zarafin wadanda a ka ajiye a cibiyar, keta haddin mata da ma matakan da su ka kai ga mutuwar wasu daga wadanda a ke gyarawa dabi’ar.

Zargin da shugaban cibiyar ya musanta tare da bayyanawa shirin abin da ya faru.

Saurari shirin kashi na biyu:

Ciki Da Gaskiya: Korafin Wasu Ma’aikatan Cibiyar Gyaran Dabi’a Ta Nakasassu Ta Abuja A Bwari, Kashi Na Biyu - 11'11"
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:11 0:00

XS
SM
MD
LG