Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Miji Ya Saka 'Yan Sanda Sun Ci Zarafin Matarsa, 14 Maris 2022


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin ya shiga yankin Mayine da ke karamar hukumar Fufore a jihar Adamawa, inda wata mata mai suna Lantana Isyaka ta nemi mijin ta mai suna Umaru Ibrahim Sarkin Fawa da ya sake ta don ba ta gamsu da dabi’un sa ba, don ba ciyarwa ga yawan zagi da ya ke yi ma ta, don haka ta nemi a sauwake ma ta ta hanyar KUL’I wato ta biya mijin ladan abun da ya kashe na aure.

Kan haka ne Sarkin Fawa ya kai Lantana kara ofishin 'yan Sanda, inda wani jami'i mai suna Bidas ya ci zarafin Lantana ta hanyar duka da zagi.

A yi sauraro lafiya:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:37 0:00

Kashi Na Biyu:

please wait

No media source currently available

0:00 0:09:51 0:00

Kashi Na Uku:

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:44 0:00

XS
SM
MD
LG