Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIKI DA GASKIYA: Shin Ina Gaskiyar Zargin Da Ake Wa Abba Kyari?


Sarfilu Hashin Gumel

Shirin na ci gaba da bin diddigin zargin rashawa da wani Bako Waziri yayi wa shugaban ma'aikatan Shugaban Najeriya, Abba Kyari na cewa ya karbi kudi domin wata kwangilar siyo motoci. Ciki da gaskiya, wuka ba ta huda shi!

SARFILU HASHIM: Ciki da Gaskiya, Satumba 17, 2018
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:31 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG