Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

COVID-19: Majalisar Dokokin Najeriya Ta Yi Wa Kasafin Kudin 2020 Kwaskwarima

Majalisar Dokokin Najeriya ta amince da kwaskwarimar da aka yi wa kasafin kudin kasar na shekarar 2020 wanda aka kiyasta za a kashe Naira Triliyan 10 da digo 8, abinda ke nuni da cewa majalisar ta kara yawan kasafin sabanin yadda aka gabatar ma ta da shi a baya. 

Photo: Ahmad Lawal Twitter (Twitter)

XS
SM
MD
LG