Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIWON ‘YA MACE: Nazari Kan Yadda Mata Ke Janyo Koma Bayan 'Yan'uwansu -Maris, 23, 2022


Aisha Mu'azu
Aisha Mu'azu

CIWON ‘YA MACE: A cikin shirin na wannan makon mun duba yadda mata da dama a fadin duniya su ke fafutukar nema wa ‘yan uwansu mata ‘yanci a fannonin rayuwa dabam dabam , sai daiwasu sun yi ammna cewa, mata sune makasan ‘yan uwansu.

Saurari cikakken shirin:

CIWON ‘YA MACE: Wasu Na Ganin Cewa Mata Sune Makasan ‘Yan Uwansu Mata
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:03 0:00

XS
SM
MD
LG