Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

CIWON ‘YA MACE: Talauci Na Janyo Matsaloli Tsakanin Ma’aurata, Satumba 14, 2022


Aisha Mu'azu
Aisha Mu'azu

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon za a ji yadda rashin wadata ke janyo matsaloli tsakanin ma'aurata. Sannan, yaran da suka tashi cikin irin wadannan gidaje suna girma su kwaikwayi iyayensu musamman idan suna da damar zama da su kai tsaye.

Saurari cikakken shirin, wanda A'isha Mu'azu ta hada:

Talauci Na Janyo Matsaloli Tsakanin Ma’aurata
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

XS
SM
MD
LG