Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Mohammed Atiku Abubakar, dan tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar.

Cutar Coronavirus Na Saurin Yaduwa, a Yi Hattara - Mohammed Atiku

Yayin da adadin wadanda suka warke daga cutar coronavirus a Najeriya ya haura 300, Mohammad Atiku Abubakar, dan tsohon mataimakin Shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar na daya daga cikin wadanda suka kamu da cutar amma suka warke.

Mohammed Atiku Abubakar, dan tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar. Photo: VOA

XS
SM
MD
LG