Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Wata motar daukan masu jinya a lokacin da ta je kwasar wasu da ake zargin sun kamu da cutar Ebola

Cutar Ebola Ta Yadu a Wasu Sassan Congo - WHO

Adadin baya-bayan nan, ya nuna cewa mutum 2,934 ne suka kamu da cutar, inda 1,965 daga cikin wannan adadin, suka rasa rayukansu.

Wata motar daukan masu jinya a lokacin da ta je kwasar wasu da ake zargin sun kamu da cutar Ebola Photo: VOA

Adadin baya-bayan nan, ya nuna cewa mutum 2,934 ne suka kamu da cutar, inda 1,965 daga cikin wannan adadin, suka rasa rayukansu.

XS
SM
MD
LG