Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Da Kyar Arsenal ta Haye - 13/4/2014

FA Cup
FA Cup
Ita kuma kungiyar Arsenal, da kyar ta samu tayi nasarar cin bugun fenarity akan kungiyar Wigan domin zuwa wasan karshe a gasar FA cup. Yanzu dai tana da damar kawo karshen rashin cin gasa ko daya na tsawon shekaru 9 idan tayi nasara a wasan karshe na FA dinnan mai zuwa.

A Italy, Roma ta cinye Juventus da ci uku da daya Asabardinnan, amma Bayern Munich da ta riga ta cinye kofin Bundesliga ta sha kasha a hannun Borussia Dortmund da ci uku da babu.
XS
SM
MD
LG