Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dage Zabe A Congo Ya Haddasa Zanga-Zanga

Yau Alhamis ‘yan sanda a gabashin Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo sun harba harsasai da barkonon tsohuwa, don wargaza wasu masu zanga-zanga da suka fusata saboda matakin da aka dauka na hana su yin zaben shugaban kasa ranar Lahadi.

Photo: AFP

XS
SM
MD
LG