Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dalilin Tabarbarewar Rashin Tsaro A Zamfara – Dr. Bashir Maru


Dalilin Tabarbarewar Rashin Tsaro A Zamfara – Dr. Bashir Maru
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:20 0:00

Jihar Zamfara na ci gaba da fama da tabarbarewar tsaro duk da sulhu da gwamnatin jihar ke ikirarin yi da ‘yan bindiga. Tsohon mataimakin shugaban ma'aikatan gwamnati jihar, Dr. Bashir Maru ya ce rashin masu ba da shawara na gari ne ya sa abubuwa ke ci gaba da tabarbarewa a jihar.

XS
SM
MD
LG