Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Tsohon Soja Ya Hallaka 'Yan Sanda Biyar A Dallas

Wani tsohon soja matashi mai shekaru 25 ya harbe wasu 'yan sanda biyar tare da raunata wasu da dama a daren jiya Alhamis a birnin Dallas da ke jihar Texas ta Amurka.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG