Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DARMUMAR VOA: Hira da wani mai shirya fina-finai dangane da matsalolin rayuwa na jarumi a masana’antar ta Kannywood, Adam A. Zango

DARMUMAR VOA: Hira da wani mai shirya fina-finai dangane da matsalolin rayuwa na jarumi a masana’antar ta Kannywood, Adam A. Zango
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

A badini, matsalolin rayuwa da na sana’a, sun taru sun yi wa Zango Katutu da har suka haddasa masa damuwa, bayan rabuwarsa da matan da ya aura, da kuma wasu matsaloli a cikin masana’antar.

XS
SM
MD
LG