Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daruruwan fursunoni sun hallaka a gobarar da aka yi a wani gidan yari


Dangin fursunoni suna tsaye a kofar shiga gidan yarin Comayagua

Jaimi'ar sun ce a kalla fursunono 272 suka mutu a gobarar da aka yi a wani gidan yari a tsakiyar Honduras yau Laraba

Jami’ai sun ce a kalla fursunoni dari biyu da saba’in da biyu ne suka mutu a wata gobara da ta tashi a wani gidan yari dake tsakiyar Honduras yau Laraba.

Hukumomi basu bayyana dalilin tashin gobarar ba da ta auku a garin Camayaguwa dake arewacin babban birnin kasar Tegucigalpa.

Danilo Orellana, shugaban tsarin gidajen yarin kasar Honduras yace fursunoni da dama sun kone kurmus ko kuma hayaki da ya turnuke a dakunan wakafinsu ya kashe s

Sama da fursononi dari takwas ne a cikin gidan yarin.

XS
SM
MD
LG