Accessibility links

Dazun Nan Wani Bom Ya Fashe A Garin Maiduguri

  • Halima Djimrao

buraguzan rumfunan masu hada-hadar kasuwanci a inda bom ya tashi a garin Maiduguri

A unguwar post office da ke tsakiyar Maiduguri bom din ya tashi a daidai lokacin da mutane ke sallar azahar

Dazun nan da azahar wani bom ya tashi a tsakiyar birnin Maiduguri fadar gwamnatin jahar Borno. Daga samun labarin cewa wannan al'amari ya afku, ma'aikacin Sashen Hausa Bello Habeeb Galadanchi ya tuntubi wakilin Sashen a garin Maiduguri Haruna Dauda Biu ta wayar talho, wanda yayi bayani kamar haka:

XS
SM
MD
LG