Accessibility links

Dimokradiya a Yau: Kudurin Doka Akan Sansanin Sadarwa


SAHABO ALIYU IMAM

Shirin ya duba ko majalisar dattawa na iya kafa doka da ta sabawa kundun tsarin mulkin kasa

Shirin Dimokradiya a Yau ya duba abun da ya sa majalisar dattawan Najeriya ke son kafa wata doka da ta sabawa kundun tsarin mulkin kasa.

Ga bayani.

XS
SM
MD
LG