Dogarin tsohon shugaban Najeriya Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha ya ce yadda al’amarin tsaro ya tabarbare a kasar, y ana bukatar duk wani mai kishin Najeriya ya sanya hannu wajen gyara lamarin.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Maris 26, 2024
Gadar Baltimore a Jihar Maryland - Key Bridge Baltimore