WASHINGTON, DC —
A ci gaba da sake haska fitila kan batutuwan da suka dauki hankalin shirin Domin Iyali wannan shekarar, a yau, mun sake waiwayar shirin da muka gabatar kan tarbiyar 'ya'ya.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.