Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Fyade a Garin Bauchi- Kashi Na Daya, Satumba, 10, 2020


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Shirin Domin Iyali na wannan makon ya yada zango a jihar Bauchi, inda makon da ya gabata aka kama wani mutum dan shekaru 50 yana yi wa wata karamar yarinya 'yar shekaru hudu fyade a masallaci.

Bincike ya nuna mutumin mai suna Yusuf Bako, ya yi zaman kurkuku har sau biyu sabili da samunsa da laifin fyade.

Saurari bayanin da kakakin rundunar 'yan sandan jihar Bauchi, DSP Ahmed Mohammed Wakil ya yi wa shirin Domin Iyali a hirarshi da Abdulwahab Mohammed.

DOMIN IYALI: Bibiya Kan Fyade a Garin Bauchi Kashi Na Daya-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:37 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG