Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Hakkin Al'umma Na Kare Kananan Yara, Kashi Na Biyu-Fabrairu 03, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu makon da ya gabata muka fara haska fitila kan batun cin zarafin kananan yara, da kuma hauhawan garkuwa da kananan yara da neman kudin fansa da ake fama da shi a Najeriya, da ya shiga kai ga asarar rayuka, da nufin nazarin matakan da za a iya dauka da zai kawo sauyi mai dorewa.

Yau ma muna tare da Hajiya Balaraba Abdullahi ‘yar fafatukar kare hakkokin mata da kananan yara, da masanin shari’a Barista Mainasara Kogo Umar, da kuma Sheikh Muhajadina Sani Kano.

Barrister Mainasara na kan bayani kan masababin wannan bala’in lokaci ya kwace mana. inda kuma zamu dora ke nan yau.

Saurari cikakken shirin:

DOMIN IYALI: Hakkin Al'umma Na Kare Hakin Kananan Yara Kashi Na Biyu-11:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:05 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG