A kashi na biyu na hira da mai dakin gwamnan jihar Naija Dr Amina Abdullahi Sani Bello Kan Matsalar Fyade A Najeriya, ta bayyana matakan da su ke dauka a matsayin matan gwamnoni domin shawo kan wannan matsalar. Ta kuma shawarta daukar tsauraran matakai a hukumance na dakile dabi'ar.
saurari cikakkiyar hirarsu da Hassan Maina Kaina
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.