Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI:Nazari Kan Aure Da Rayuwar Rahama- Kashi Na Hudu- Octoba, 07, 2021


Alheri Grace Abdu

A yau shirin Domin Iyali ya nazarci tasirin ahuwar da aka yiwa Rahama da kuma rayuwarta tsakanin al’umma.

Yau ma muna tare da Barista Badiha Abdullahi Mu’az, daya daga cikin lauyoyin da suke kai komo musamman kan al’amuran da suka shafi iyali, da Dr Musa Abdullahi Sufi na gidauniyar A.A Gwarzo dake ayyukan lafiya da jinkan al’umma, sai kuma Mallam Mustapha Mohammed Dandume wanda ke koyarwa kan al’amuran da suka shafi rayuwar Musulmi:

Saurari tattaunawar da wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta:

DOMIN IYALI:Nazari Kan Aure Da Rayuwar Rahama- Kashi Na Hudu-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:38 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG