Kafin mu yi sallama da bakin da mu ka gayyata domin nazarin hanyar shawo kan yawan mace macen aure a Jamhuriyar Nijar da rahotanni ke nuni da cewa, yana karuwa kowacce rana a duk fadin kasar. Bakin sun bayyana hanyar da za a sami masalaha a tattaunawar da Souley Moumuni Barma ya jagoranta.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.