washington dc —
Shirin na wannan makon ya yi nazarin rawar da Ministoci mata shida da ke gwamnatin Shugaban Najeriya Bola Tinubu za su taka wajen inganta rayuwar 'yan'uwansu mata, da kuma bude kofa ga na baya.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.
Dandalin Mu Tattauna