Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Yadda Matan Najeriya Zasu Tinkari Zaben 2023-Kashi Na Biyu, Agusta, 18, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu, shirin Domin Iyali ya karbi bakuncin masu ruwa tsaki domin nazarin yadda mata za su iya taimakawa matan da jam’iyunsu su ka tsayar takara ba tare da banbancin siyasa ba.

Yau ma muna tara da Hajiya Khadija Abdullahi Iya ‘yan takarar gwamnan jihar Naija ta jam’iyar AFGA, da Mrs Dorathy Nuhu Aken ‘Ova wadda ta nemi a tsaida ita takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyar SDP, sai kuma Hajiya Mariya Ibrahim Baba ‘yar siyasa kuma ‘yar gwaggwarmaya, da kuma dan siyasa Sa’idu Gombe.

Jagorar tattaunawar Shamsiya Hamza Ibrahim, ta tambayi Hajiya Khadija Abdullahi Iya abinda ya sa dama ta ke cewa, bata son siyasa kafin tsayawarta takara.

Saurari bayaninta:

DOMIN IYALI: Yadda Matan Najeriya Zasu Tinkari Zaben 2023-Kashi Na Biyu
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:02 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG