Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Donald Trump Ya Lashe Zaben Amurka

Donald Trump, ya lashe zaben shugabacin kasar Amurka, abokiyar takarsa Hilary Clinton ta kira shi ta yi masa murnar lashe zaben da suka fafata.

XS
SM
MD
LG