Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dubban Mutane Na Cikin Mawuyacin Hali a Monguno - MSF

“Mutanen da suka tserewa yankin Monguno a kwanan nan, sun fice daga gidajensu inda suka bar komai a baya, yanzu suna kwana ne a kan tituna.” Inji wani jami’in kungiyar ta MSF Musa Baba.

Muna, daya daga cikin sansanoni da 'yan gudun hijira ke samun mafaka a birnin Maiduguri da ke arewacin Najeriya Photo: AP

XS
SM
MD
LG