Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dubun dubatar mutane ne suka fito yin zanga-zanga kan titunan Haiti game da yawan take hakkin bil adama da suka ce yana faruwa a kullum

Dubun dubatar mutane ne suka fito yin zanga-zanga kan titunan Haiti game da yawan take hakkin bil adama da suka ce yana faruwa a kullum
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:39 0:00

Dubun dubatar mutane ne suka fito yin zanga-zanga kan titunan babban birnin Haiti, Port-au-Prince. Masu zanga-zangar sun nuna bacin ransu game da yawan satar mutane, kisan kai, fyade da kuma yawan take hakkin bil adama da suka ce suna faruwa a kullum ba tare da wani hukunci ba.

XS
SM
MD
LG