Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Duk Wani Mai Kishin Najeriya Dole Ya Nemi A Daidaita Tikitin Dan Takara Da Mataimakinsa - Kwankwaso

Duk Wani Mai Kishin Najeriya Dole Ya Nemi A Daidaita Tikitin Dan Takara Da Mataimakinsa - Kwankwaso
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:12 0:00

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya jadada mahimmancin daidaita tikitin dan takara da mataimakinsa don kawo zaman lafiya a kasa.

XS
SM
MD
LG