Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Amurka Ta Gargadi Sojojin Da Suka Yi Juyin Mulki Sudan, Oktoba 29, 2021


Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako zai mayar da hankali ne kan juyin mulkin da sojoji suka yi a Sudan a farkon makon nan, da kuma matsayar Amurka dangane da rikita-rikitar siyasar da ta kaure a kasar, lamarin da hukumomin Washington suka kwatanta a matsayin babban cikas ga tafiyar da al’umar kasar ta sa a gaba don kai wa ga kafa mulkin dimokradiyya. A yi sauraro lafiya:


XS
SM
MD
LG