Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Makon Farko Da Shugaba Joe Biden Ya Kwashe a Ofis


Mahmud Lalo

Shugaban Amurka Joe Biden, ya kwashe makonsa na farko yana soke wasu daga cikin tsare-tsaren gwamnatin tsohon shugaban kasa Donald Trump, tare da bayyana irin matakan da gwamnatinsa za ta dauka kan wasu muhimman batutuwa kamar na COVID-19.

Cikin makonsa na farko da ya kwashe a ofis, Biden wanda dan jam’iyyar Democrat ne, ya sauya wasu tsare-tsare da dama da tsohon shugaba Donald Trump na Republican da ya gada ya shimfida, kama daga abin da ya hada da tsare-tsare kan makamashi, harkokin waje, zuwa batun baki da wasu fannoni da dama. Saurari cikakken shirin tare da Mahmud Lalo.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:43 0:00


Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG