Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Shekara 100 Bayan Kisan Kiyashin Tulsa, 04 Yuni, 2021


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shugaban Amurka Joe Biden ya kai ziyara Oklahoma don halartar taron tunawa da kisan kiyashi da aka yi, na nuna wariyar launin fata akan al’umar babaken fata a garin Tulsa, lamarin da ya yi sanadiyyar asarar rayukan mutum 300 da lalata daukacin tattalin arzikin yankin. A yi sauraro lafiya:

DUNIYAR AMURKA: Shekara 100 Bayan Kisan Kiyashin Tulsa - 5:42"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:41 0:00


XS
SM
MD
LG