Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Shirin Farfado Da Yarjejeniyar Nukiliyan Iran - 05/07/21 6'33"


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako, ya maida hankali ne kan kai ruwa rana da ake yi dangane da yunkurin da Amurka ke yi na komawa cikin yarjejeniyar shirin nukiliyan Iran wacce tsohon shugaba Donald Trump ya fice a cikinta.


XS
SM
MD
LG