Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Taron Majalisar Dinkin Duniya a Lokacin Annobar COVID-19


Mahmud Lalo

Ba kamar yadda aka saba ba, taron Majalisar Dinkin Duniya da ake yi a birnin New York na Amurka a kowace shekara, na gudana ne yayin da duniya ke yaki da annobar Coronavirus, lamarin da ya sa shugabannin duniya suke gabatar da jawabansu ta yanar gizo.

please wait

No media source currently available

0:00 0:06:27 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG