Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Yadda Fasahar Mutum-mutumi Take Maye Gurbin Mutane A Lokacin COVID-19 A Amurka - Maris 18, 2022


Mahmud Lalo

Annobar COVID-19, ta sa jama'a da dama sun kauracewa wuraren aiki a Amurka, lamarin da ya sa wasu masana'antu suka fara maye gurbin mutanen da mutum-mutumi don gudanar da ayyunsu.

Sai dai masana fasahar zamani sun ce, na'urorin ba za su maye gurbin dan adam ba, duk da cewa yanzu, wuraren aiki kamar otel-otel na amfani da su wajen gudanar da harkokinsu na yau da kullum.

DUNIYAR AMURKA: Yadda Fasahar Mutum-mutumi Take Maye Gurbin Mutane A Lokacin COVID-19 A Amurka - 5'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:29 0:00

XS
SM
MD
LG