Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ebola: Uganda Ta Mayar Da Wasu 'Yan Kasar Congo Gida

Hukumar ta kuma ce adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar da wadanda ake tunanin suna dauke da ita, ya haura mutum 3,000.

Wata cibiyar binciken alamomin cutar Ebola mai saurin kisa Photo: AP

Hukumar ta kuma ce adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar da wadanda ake tunanin suna dauke da ita, ya haura mutum 3,000.

XS
SM
MD
LG