Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

#EndSARS: An Kafa Dokar Hana Fita Tsawon Sa'oi 24 a Lagos da Jos

Mutane suna zanga zanga a kan titunan biranen Jos, Abuja, da Legas na kin amincewa da cin zarafi da kuma kuntatawa al'umma da 'yan sanda ke yi.

Bayan zangaa zangar kwanaki 13 na nuna kin amincewa da kuntatawa da cin zarafin al'umma da yan sanda ke yi a Najeriya, hukumomi sun kafa dokar hana fita na sa'oi 24 a biranen Lagos da Jos a matakin shawo kan tashin hankali da aka fara a fadin kasar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG