Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Zata yi Garambawul Ga Gidajen Fursinan Kasar.


Ministan Harkokin Cikin Gida Abdulrahaman Bello Dambazau

Najeriya zata yi garambawul ga gidajen yarin kasar-Janar Dambazau

Ministan harkokin cikin gida Janar Abdulrahman Dambazau mai ritaya, yayi alwashin gwamnatin tarayyar Najeriya, zata yi garambawul ga gidajen fursinan kasar, da nufin magance matsalar chunkoso.

Janar Dambazau yayi wannan alwashin ne a ci gaba da rangadin hukumomi da rassan gwamnatin da suke karkashin ma'aikatarsa a jihohin da suke jihar Adamawa.

MInistan ya bayyana damuwa kan mutane da ake tsare dasu kan jiran shari'a. Wasu da an yanke musu hukunci da tuni har sun gama wa'adin da aka yanek musu. Amma wasu suna zaman jiran shari'a har na tsawon shekaru 10.

Ga karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:41 0:00

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG