Accessibility links

VOA60 DUNIYA: Girgizar Kasa Mai Karfin 7.3 Tayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Sama Da 400 A Iran Da Kuma Akalla Mutane 6 A Iraqi


Iran: Girgizar kasa mai karfin 7.3 tayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da 400 a Iran da kuma akalla mutane 6 a Iraqi ranar lahadi inda kuma ta haddasa gocewar kasa tare da katsewar wutar lantarki a kasashen biyu.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG